Regional AAP initiative C4C: Connectivity 4 Communication with Communities, Community engagement & Consultative processes
Resource details
Description
Shin kana yin wani aiki mai muhimmanci yayin cutar gama-duniya ta COVID-19? Aikinka na da muhimmanci ga rayuwar mutane masu COVID-19? Ko don kiyaye tsare-tsare da ayyuka su cigaba da gudana don amfanin kowa? Idan haka ne, to wannan bayanin naka ne!